Wasu na kiran cewa ya kamata a kawo karin dakunan binciken zuwa Arewa Maso Yamma da Arewa Maso Gabas.
Ko kun san cewa kawo yanzu akwai dakunan binciken cutar #COVID19 guda bakwai a Nijeriya kamar yadda hukumar yaki da cututtuka #NCDC ta wallafa.
Wasu na kiran cewa ya kamata a kawo karin dakunan binciken zuwa Arewa Maso Yamma da Arewa Maso Gabas.