Muna Adduar Allah ya takaita dakuma samun lafiya ga dukkanin wadanda suke dauke da ita dama sauran cututtuka.
Hoton bidiyon Gwamnan Kaduna kenan wato Malam Nasiru Elrufai dake tabbatarwa da Duniya cewa, bayan gwajin da akai masa, bincike ya tabbatar da cewa yana dauke da Cutar Corona Virus.
Muna Adduar Allah ya takaita dakuma samun lafiya ga dukkanin wadanda suke dauke da ita dama sauran cututtuka.
Embed not found